Psalms 94:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi da ya sa kunne ba don a ji ba ne? Shi da ya yi ido ba don yă gani ba ne?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے دَ يَيِ كُنّٜىٰ، بَايَجِ نٜىٰ؟ شِ دَ يَيِ عِدُواْ، بَايَ غَنِ نٜىٰ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya yi mana kunnuwa, shi ba zai ji ba? Allah ya yi mana idanu, shi ba zai gani ba?