Psalms 95:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œKada ku taurare zukatanku kamar yadda kuka yi a Meriba, kamar yadda kuka yi a wancan rana a Massa a hamada,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุฏูŽ ูƒููŠู ุชูŽูˆู’ุฑูู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒู ุงู”ูŽ ู…ูœู‰ูฐุฑูุจูŽุŒ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุณููƒูŽูŠู ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ ุงู”ูŽ ู…ูŽุณู‘ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฏูŽุงุฌูุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œKada ku taurare zuciyarku yadda kakanninku suka yi a Meriba, Kamar yadda suka yi a jeji a Masaha, a wancan rana.