Psalms 96:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku faɗa cikin al’ummai, “ Ubangiji yana mulki.” Duniya ta kahu daram, ba za a iya matsar da ita ba; zai yi wa mutane hukunci da gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُڢَطَا وَ أَلْعُمَّيْ ثٜىٰوَ « يَهْوٜىٰهْ يَنَ مُلْكِ! عِ، دُونِيَا تَكَڢُ دَرَمْ، بَكُوَ ذَاتَ جِجِّغُبَ؞ ذَيْ شَرْعَنْتَ ڧَبِيلُ دَيْدَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A faɗa wa dukan sauran al'umma, “Ubangiji Sarki ne! Duniya ta kahu da ƙarfi a wurin zamanta, Ba za a iya kaushe ta ba, Shi zai shara'anta dukan jama'a da adalci.”