Psalms 96:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari sammai su yi farin ciki, bari duniya tă yi murna; bari teku tă yi ruri, da kuma dukan abin da yake cikinsa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ سَمَّيْ سُيِ مُرْنَ، ڧَسَا كُمَ تَيِ ڢَضٍ ثِكِ؞ بَرِ تٜىٰكُ تَيِ رُورِ، دَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْتَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duniya da sararin sama, ku yi murna! Ki yi ruri, ya ke teku da dukan masu rai da suke cikinki,