Psalms 96:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
bari gonaki su yi tsalle da murna, da kuma kome da yake cikinsu. Ta haka dukan itatuwan kurmi za su rera don farin ciki;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ ڢِيلَيٜىٰ سُيِ ڟَلّٜىٰ دَ مُرْنَ، دَ دُكَنْ أَبِنْدَ سُكٜىٰ ثِكِنْسُ! بَرِ دُكَنْ عِتَتُوَنْ كُرْمِ سُتَادَ مُرْيَرْ ڢَضٍ ثِكِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi murna ya ku filaye da dukan abubuwan da suke cikinku! Sa'an nan itatuwan da suke cikin kurama Za su ta da murya saboda farin ciki