Psalms 96:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku furta ɗaukakarsa a cikin al’ummai, manyan ayyukansa a cikin dukan mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ شٜىٰلَرْ طَوْكَكَرْسَ ثِكِنْ أَلْعُمَّيْ، دَ كُمَ أَيُّكَنْسَ نَبَنْ مَامَاكِ ثِكِنْ دُكَنْ ڧَبِيلُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi shelar ɗaukakar Ubangiji ga sauran al'umma, Ku yi shelar ayyukansa masu girma ga dukan kabilai.