Psalms 97:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi farin ciki a cikin Ubangiji, ku da kuke masu adalci, ku kuma yabi sunansa mai tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ ڢَضٍ ثِكِ عَثِكِنْ يَهْوٜىٰهْ ، يَا كُو مَاسُ أَدَلْثِے! كُكُمَيِ غُواْدِيَ غَ سُونَنْسَ مَيْ ڟَرْكِے!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukanku adalai ku yi murna, Saboda abin da Ubangiji ya yi! Ku tuna da abin da Mai Tsarki ya yi, Ku yi masa godiya!