Psalms 97:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Walƙiyarsa ta haskaka duniya; duniya ta gani ta kuma yi rawar jiki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَلْڧِيَرْسَ تَحَصْكَكَ دُونِيَا، دُونِيَا تَا غَنِ تَا كُوَ ڢِرْغِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Walƙiyarsa ta haskaka duniya, Duniya kuwa ta gani ta yi ta rawar jiki.