Psalms 97:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sihiyona ta ji ta kuma yi farin ciki kuma dukan ฦauyukan Yahuda suna murna saboda hukunce-hukuncenka, ya Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุณููููููุงููู ุณูููุฌู ุณููููู ู
ูุฑูููุ ฺงููููููููู ูููููุฏู ูููู ุณููููู ฺขูุถู ุซูููุ ุณูุจููุงูุฏู ุดูุฑููุนูุฑููู ุชูุบูุณูููููุ ููุง ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'ar Sihiyona suna murna, Garuruwan Yahuza kuma suna farin ciki, Sabili da irin shari'unka, ya Ubangiji!