Psalms 98:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku yi kiɗi ga Ubangiji da garaya, da garaya da ƙarar rerawa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيَبِے يَهْوٜىٰهْ دَ غَرَايَ، دَ غَرَايَ كُتَادَ مُرْيَ مَيْ دَاطِے!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku raira yabbai ga Ubangiji da garayu, Ku kaɗa garayu!