Psalms 98:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari teku su yi ruri, da kuma kome da yake cikinsa, duniya da kuma kome da yake cikinta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ تٜىٰكُ تَيِ رُورِ دَ دُكْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْتَ، دُونِيَا كُمَ دَ دُكَنْ مَاسُ ذَمَ عَثِكِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ki yi ruri, ya ke teku, Ke da dukan masu rai waɗanda suke cikinki, Ki raira waƙa, ke duniya, Da dukan waɗanda suke zaune cikinki!