Psalms 98:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari koguna su tafa hannuwansu, bari duwatsu su rera tare don farin ciki;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ رَاڧُمَنْ ضُوَ سُتَڢَ حَنُّوَنْسُ، تُدَّيْ غَبَاطَيَ كُمَ سُتَادَ مُرْيَرْ ڢَضٍ ثِكِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi tāfi, ya ku tekuna, Ku raira waƙa tare, ya ku tuddai, don farin ciki.