Psalms 99:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa da Haruna suna cikin firistocinsa, Samaโ€™ila yana cikin waษ—anda suka kira bisa sunansa; sun kira ga Ubangiji ya kuwa amsa musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุฏูŽ ู‡ูŽูฐุฑููˆู†ูŽ ุณูู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ฺขูุฑูุณู’ุชููˆุงู’ุซูู†ู’ุณูŽุŒ ุณูŽู…ูŽูฐุนููŠู„ูŽ ูƒูู…ูŽ ุซููƒูู†ู’ ู…ูŽุงุณู ูƒูุฑูŽุง ุบูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุณูู†ู’ูŠู ูƒูุฑูŽุง ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูŠูŽูƒููˆูŽ ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ู…ูุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa da Haruna firistocinsa ne, Sama'ila kuma mai yi masa sujada ne. Suka yi kira ga Ubangiji, ya kuwa amsa musu.