Psalms 99:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi magana da su daga ginshiƙin girgije; ya kiyaye farillansa da ƙa’idodin da ya ba su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ مُسُ مَغَنَ دَغَ ڧُنْشِنْ غِرْغِجٜىٰ، سُكَ كِيَايٜىٰ ڧَٰعِدُواْدِنْسَ دَ عُمَرْنَنْدَ يَبَاسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya yi magana da su daga girgije, Suka yi biyayya da dokoki da umarnai da ya ba su.