Revelation 1:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na juya don in ga muryar da take magana da ni. Da na juya kuwa sai na ga alkukan fitilu bakwai na zinariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَجُويَا إِنْ غَا وَنْدَ يَكٜىٰيِ مِنِ مَغَنَ؞ دَ نَجُويَا كُوَ سَيْ نَغَ سَنْدُنَنْ ظِينَارِيَ غُدَا بَݣَويْ مَاسُ رِڧٜىٰ ڢِتِلُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na juya in ga wanda yake yi mini magana, da juyawata kuwa, sai na ga fitilu bakwai na zinariya.