Revelation 1:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sawunsa sun yi kamar tagullar da take haske cikin matoya, muryarsa kuma ta yi kamar muryar ruwaye masu gudu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧَڢَاڢُنْسَ سُنَ ڨَلِّ كَمَرْ تَغُلَّرْ دَ عَكَ غُواْغٜىٰ، وَدَّ عَكَ تَاثٜىٰ أَ مَڧٜىٰرَ، مُرْيَرْسَ كُمَ تَنَ رُورِ كَمَرْ رُورِنْ ضُوَيٜىٰ مَاسُ غُدُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ƙafafunsa kamar gogaggiyar tagulla, kamar wadda aka tace a maƙera, muryarsa kuma kamar ƙugin ruwaye masu gudu.