Revelation 1:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai albarka ne wanda yake karanta waษannan kalmomin annabci, masu albarka ne kuma waษanda suke jinsu, suke kuma sa abin da aka rubuta a ciki a zuciya, domin lokaci ya yi kusa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ุงููููุจูุฑููู ููููฐ ู
ูุชูู
ููู ุฏูููููููฐ ููุฑูููุชู ููููููู ููููู
ููุงูู
ููู ุงูููููุจูุซู ุฏู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุฌููู ููููููู ููููู
ููุงูู
ููู ุงูููููุจูุซูุ ุณูููููฐ ููู
ู ููููุงููููฐ ุงููุจูููุฏู ุนููู ุฑูุจููุชู ุนูุซููููู ููุชฺููขูููุ ุบูู
ูุง ูููุงูููุซููู ุฏู ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ุฐูุงุณู ฺขูุฑู ูููู ููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Albarka tฤ tabbata ga mai karanta maganar nan ta annabci, ta kuma tabbata ga masu ji, waษanda kuma suke kiyaye abin da yake a rubuce a ciki, domin lokaci ya gabato.