Revelation 10:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma yi rantsuwa da wannan wanda yake raye har abada abadin, wanda ya halicci sammai da dukan abin da yake cikinsu, duniya da dukan abin da yake cikinta, da kuma teku da dukan abin da yake cikinsa, ya kuma ce, โ€œBabu sauran jinkiri!
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุฑูŽู†ู’ฺŸูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฑูŽุงูŠูœู‰ูฐ ู†ูŽู‡ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุง ุงู”ูŽุจูŽุฏูู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุญูŽู„ูุซู‘ู ุณูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ุชูŽ ุฏูŽ ุชูœู‰ูฐูƒู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ุชูŽุž ู…ูŽู„ุงูŽู‰ู•ููƒูŽู†ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุจูŽุงุจู ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ูปูŽุงุชูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซู ูƒูู…ูŽ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya rantse da wanda yake a raye har abada abadin, wanda ya halicci sama da abin da take a cikinta, da ฦ™asa da abin da take a cikinta, da kuma teku da abin da take a cikinta, cewa ba sauran wani jinkiri kuma,