Revelation 11:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dattawan nan ashirin da huɗu da suke zaune a kursiyoyinsu a gaban Allah, suka fāɗi da fuskokinsu a ƙasa suka kuma yi wa Allah sujada,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَتَّاوَا عَشِرِنْ دَ حُطُنَّنْ دَسُكٜىٰ ظَوْنٜىٰ عَكُجٜىٰرُنْ مُلْكِنْسُ أَغَبَنْسَ سُكَ ڢَاطِ أَغَبَنْ اللَّهْ ، سُكَيِ سُجَّدَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dattawan nan ashirin da huɗu da suke a zaune a kan kursiyansu a gaban Allah suka fādi suka yi wa Allah sujada,