Revelation 11:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suna cewa, โMuna maka godiya ya Ubangiji Allah, Maษaukaki, wanda yake a yanzu, shi ne kuma a dฤ, domin ka karษi ikonka mai girma ka kuma fara mulki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุซูููฐูู ยซู
ููู ุบููุงูุฏูููฐ ู
ูููุ ููุง ุนูุจูููโุบูุฌู ุงูููููู ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏููู ุ ููููุฏู ููููููฐ ุนูููููุธูุ ููููููููฐ ููู
ู ุงููุฏูุงุ ุบูู
ูุง ููุง ุทููููู ุฅูููููุงูููู ู
ูููุบูุฑูู
ู ููุง ฺขูุงุฑู ู
ูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna cewa, โMun gode maka, ya Ubangiji Allah, Maษaukaki, Wanda yake a yanzu, shi ne kuma a dฤ, Saboda ka ษauki ikonka mai girma, kana mulki.