Revelation 12:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai aka ba wa macen fikafikai biyu na babban gaggafa, don ta tashi sama zuwa inda aka shirya mata a hamada, inda za a lura da ita na ษ—an lokaci, lokuta da rabin lokaci, inda macijin ba zai iya kaiwa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุนูŽูƒูŽุจูŽุง ู…ูŽุซูœู‰ูฐู†ู‘ูŽู†ู’ ฺขููƒูŽฺขููƒูŽูŠู’ ุจููŠู ู†ูŽุจูŽุจู‘ูŽุฑู’ ุบูŽุบู‘ูŽฺขูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุชูŽุชูŽุงุดู ุณูŽู…ูŽ ุชูŽุฑูŽุจู ุฏูŽ ู…ูŽุซููŠุฌูู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ุชูŽุฌูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ุฏูŽุงุฌู ุนูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุดูุฑู’ูŠูŽ ุฐูŽุงุนูŽ ู„ููˆุฑูŽ ุฏูŽ ุนูุชูŽ ุญูŽุฑู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซู ุทูŽูŠูŽ ุฏูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุชูŽูŠู’ ุฏูŽ ุฑูŽุจูู†ู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma aka ba matar fikafikan nan biyu na babban juhurman nan, don ta tashi ta guje wa macijin nan, ta shiga jeji, ta je wurin da za a cishe ta a lokaci ษ—aya, da lokatai, da rabin lokaci.