Revelation 12:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ƙasa ta taimaki macen ta wurin buɗe bakinta ta kuma shanye ruwan kogin da macijin ya kwarara daga bakinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا ڧَسَا تَتَيْمَكِ مَثٜىٰنْ؞ ڧَسَرْ تَبُوطٜىٰ بَاكِنْتَ تَشَنْيٜىٰ ضُوً كُواْغِنْ دَ يَڢِتُواْ دَغَ بَاكِنْ دُواْدُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ƙasa ta taimaki matar, ita ƙasar ta buɗe bakinta ta shanye kogin da macijin nan ya kwararo daga bakinsa.