Revelation 12:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haifi ษa, namiji, wanda zai yi mulkin dukan alโummai da sandar ฦarfe. Aka fyauce ษanta zuwa wurin Allah da kuma kursiyinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุง ูููู ุญฺูููขู ุทูุง ููู
ูุฌูุ ููููุฏู ุฐููู ููู
ููููู ุฏููููู ุงููููุนูู
ูููู ุฏู ุณูููุฏููู ฺงูุฑฺูขูููฐุ ุนูู
ููุง ุนููู ฺจููุซูููฐ ุทูููุ ุนููู ูููู ุดู ุงููููุฑููู ุงูููููู ุฏู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta kuwa haifi ษa namiji, wanda zai mallaki dukkan al'ummai da sandar ฦarfe, amma aka fyauce ษan nata, aka kai shi zuwa wurin Allah da kursiyinsa.