Revelation 13:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda alamun nan da aka ba ta iko tฤ yi a madadin dabban nan ta fari, sai ta ruษi mazaunan duniya. Ta umarce su su kafa siffa don girmama dabbar da aka ji mata rauni da takobi duk da haka ta rayu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุง ููู
ู ุฑููุทู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุฐูู
ู ุนูุฏููููููุง ุชูููุฑููู ุนูููู
ูููุชู ููุจููู ู
ูุงู
ูุงููููููู ุฏู ุนููู ููุฑูุฏู ู
ูุชู ุชููู ุงููุนูุฏููุงูู ุฏูุจูู ุชฺูขูุฑููููุงููุ ุฏูุจููุฑู ุชูุซูููฐู
ูุณู ุณูุบููู ููุชู ุตฺูขูู ุฏููุงูู
ููู ุงููุบูุฑูู
ูู
ู ููููููู ุฏูุจููุฑู ุฏู ุนููููู ู
ูุชู ุฑููููู ุฏู ุชููููุงูุจูููููู ููู
ู ุฏูููุฏููููู ุชูุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tana kuma yaudarar mazaunan duniya, da abubuwan al'ajabin nan da aka yardar mata ta yi a gaban dabbar nan, tana umartarsu, su yi wata siffa saboda dabbar nan wadda aka yi wa rauni da takobi, ta kuwa rayu.