Revelation 13:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka ba ta iko tฤ ba da numfashi ga siffar dabban nan ta fari, don tฤ yi magana tฤ kuma sa a kashe duk waษanda suka ฦi yi wa siffar sujada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููู ููุฑูุฏู ููููููููู ุฏูุจูู ุชูุจููู ุชูุจูุงุฏู ููู
ฺูขูุดููู ุฑููู ุบู ููููููู ุตฺูขููุฑู ุชูุฏูุจูู ุชฺูขูุฑููููุงูุ ุญูุฑู ุตฺูขููุฑู ุชูุง ุนููููููู ู
ูุบูููุ ุชูููู
ู ููุดูููฐ ุฏููููู ููุทูููุฏู ุณููู ฺงููู ู
ูุชู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An kuma yardar mata ta busa wa siffar dabbar nan rai, har siffar dabbar nan ma ta iya yin magana, ta kuma sa a kashe waษanda suka ฦi yi wa siffar dabbar nan sujada.