Revelation 13:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta kuma tilasta wa kowa, manya da yara, mawadata da matalauta, ’yantattu da bayi, don a yi musu alama a hannun dama ko a goshi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ دَبَّ تَبِيُ تَا سَا عَيِ وَدُكَنْ مُتَنٜىٰ لَمْبَ أَهَنُّنْسُ نَدَمَ كُواْ أَغُواْشِنْسُ، مَنْيَ دَ ڧَنَانَا، مَيْ أَرْزِڧِ دَ تَلَكَ، بَاوَ دَ مَيْ یَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har wa yau, sai ta sa a yi wa kowa alama a hannun dama, ko a goshi, manya da yara duka, mawadata da matalauta, ɗa da bawa,