Revelation 13:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don kada kowa yฤ saya ko yฤ sayar, sai dai yana da alamar, wadda take sunan dabbar ko kuma lambar sunanta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุงูู ุญููู ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ูููู ููุณููู ูููุงู ููุณูููุฑู ุนูุฏููู ุจูุงุดู ุฏู ููู
ูุจูุ ููุชููุงู ุณูููููู ุฏูุจููุฑู ูููุงู ูููู ููู
ูุจูุฑู ุณููููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har ba mai iya saye ko sayarwa sai ko yana da alamar nan, wato, sunan dabbar nan, ko kuwa lambar sunanta.