Revelation 13:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦŠaya daga cikin kawunan dabbar ya yi kamar yana da raunin da zai iya kashe shi, amma raunin nan da zai iya kashe shi ya riga ya warke. Dukan duniya ta yi mamaki ta kuma bi dabbar.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุทูŽูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ูƒูŽูˆูู†ูŽู†ู’ ุฏูŽุจู‘ูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุงู”ูŽู†ู’ูŠู ู…ูŽุณูŽ ุฑูŽูˆู’ู†ู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽ ูƒูŽุดูœู‰ูฐุดูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฑูŽูˆู’ู†ูู†ู’ ูŠูŽุง ุฑูุบูŽุง ูŠูŽุง ูˆูŽุฑู’ูƒูœู‰ูฐุž ุณูŽูŠู’ ุฏูŽุจู‘ูŽุฑู’ ุชูŽุทูŽูˆู’ูƒูœู‰ูฐูˆูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ูุŒ ุณูู†ูŽ ุชูŽู…ูŽุงู…ูŽุงูƒู ุณูู†ูŽ ุจูู†ู’ุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦŠaya daga cikin kawunanta, an yi masa rauni kamar na ajali, amma rauninsa mai kamar na ajalin nan ya warke. Sai dabbar ta ษ—auke wa duk duniya hankali, suna mamaki,