Revelation 13:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane suka yi wa macijin sujada domin ya ba wa dabbar ikonsa, suka yi wa dabbar sujada, suka kuma yi tambaya cewa, โWane ne yake kama da dabban nan? Wa zai iya yaฦe ta?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐ ุณููููู ููุฏููุงูุฏููุงูููููู ุณูุฌููุฏู ุบูู
ูุง ููุง ุจูุง ููููููู ุฏูุจููุฑู ุฅูููููุงููุณูุ ุณููููู ููุฏูุจููุฑู ู
ูุง ุณูุฌููุฏู ุณููู ุซูููฐูู ยซูู ูููู ููู
ูุฑู ููููููู ุฏูุจููุฑูุ ูู ุฐููู ุนููู ููุงฺงู ุฏู ุนูุชูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har suka yi wa macijin nan sujada, don shi ne ya bai wa dabbar ikonsa, suka kuma yi wa dabbar sujada, suna cewa, โWa ya yi kama da dabbar nan? Wa kuma zai iya yaฦi da ita?โ