Revelation 13:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta buɗe bakinta don tă yi wa Allah saɓo, ta kuma ɓata sunansa da kuma mazauninsa da na waɗanda suke zama a sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَبُوطٜىٰ بَاكِنْتَ تَڢَارَ يِنْ مَغَنْغَنُنْ صَاٻُواْ غَ اللَّهْ ، تَنَ صَاٻُوانْ سُونَنْسَ دَ وُرِنْ ذَمَنْسَ دَ كُمَ دُكَنْ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ظَوْنٜىٰ عَثِكِنْ سَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta buɗe bakinta don ta saɓi Allah, ta yi ta saɓon sunansa, da wurin zamansa, da waɗanda suke a zaune a Sama.