Revelation 13:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka ba ta iko tă yaƙi tsarkaka tă kuma ci nasara a kansu. Aka kuma ba ta iko bisa kowace kabila, jama’a, harshe da kuma al’umma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ يَرْدَرْ مَتَ تَيَاڧِ ڟَرْكَكَا تَكُمَ ثِ نَصَرَا عَكَنْسُ؞ عَكَ كُمَ بَاتَ إِيكُواْ عَكَنْ كُواْوَثٜىٰ ذُرِيَ دَ ڧَبِيلَ دَ يَرٜىٰ دَ أَلْعُمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka kuma yardar mata ta yaƙi tsarkaka, ta cinye su. Aka kuma ba ta iko a kan kowace kabila, da jama'a, da harshe, da al'umma.