Revelation 13:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan mazaunan duniya za su yi wa dabbar sujada, dukan waษ—anda ba a rubuta sunayensu a cikin littafin ran da yake na ฦŠan Ragon da aka yanka tun kafin halittar duniya ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽุฏููˆู†ููŠูŽุง ุฐูŽุงุณููŠู ูˆูŽุฏูŽุจู‘ูŽุฑู’ ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุชูู†ู’ ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ูƒูŽฺขูŽุงูˆูŽุฑู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ุงู”ูŽู†ู’ุฑูุจููˆุชูŽ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุณูŽ ุงู”ูŽ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุฑูŽูŠู’ ู†ูŽ ุทูŽู†ู’ ุถูŽุบููˆุงู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽูŠูŽู†ู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk mazaunan duniya kuma, za su yi mata sujada, wato, duk wanda, tun farkon duniya, ba a rubuta sunansa a Littafin Rai na ฦŠan Ragon nan da yake Yankakke ba.