Revelation 14:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan yana bukata haฦuri, a gefen tsarkakan da suke biyayya da umarnan Allah suka kuma kasance da aminci ga Yesu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ูููู ุจฺูงูุงุชูุฑู ุฌูู
ูุฑูููฐููุฑู ฺูุฑูููููุงุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ููููุงููููฐ ุฏููุงููููุงููููู ุงูููููู ุ ุณูููููฐ ููู
ููููู ุงููู
ูููุซู ุซููููู ุจูููโุบูุณูููููุฑูุณู ุบู ุนููุณูููฐ ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan yana nuna jimirin tsarkaka, masu kiyaye umarnin Allah da kuma bangaskiya ga Yesu.