Revelation 14:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ji murya daga sama ta ce, โRubuta, Masu albarka ne matattun da suka mutu cikin Ubangiji daga yanzu zuwa gaba.โ โI, za su huta daga faman aikinsu, gama ayyukansu za su bi su,โ in ji Ruhu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุณูุงููููฐุฌููู ููุชู ู
ูุฑููู ุฏูุบู ุณูู
ู ุชููู ุซูููฐูู ยซุฑูุจููุชู ูููููููุ ู
ูุงุณู ุงููููุจูุฑููู ููููฐ ููุทูููุฏู ุฐูุงุณู ู
ูุชู ุซููููู ุนูุจูููโุบูุฌู ุฏูุบู ููููุฐู!ยป ุฑููุญู ููุซูููฐุ ยซุญฺูงฺููงู! ุฐูุงุณู ูููุชู ุฏูุบู ููููููุฑูุณูุ ุณูุจููุงูุฏู ุณูููู
ููููุงูู ุนูููููููุณู ูููู ุจูููููฐ ุฏูุณูู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuma na ji wata murya daga Sama tana cewa, โRubuta wannan. Albarka tฤ tabbata ga matattu, wato, waษanda za su mutu a nan gaba a kan su na Ubangiji ne.โ Ruhu ya ce, โHakika, masu albarka ne, domin su huta daga wahalarsu, gama aikinsu yana a biye da su!โ