Revelation 14:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wannan mai zaune a girgijen ya wurga laujensa a duniya, sai aka kuwa girbe duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููู ุฏูููููููฐ ุธูููููููฐ ุนููููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐูู ููููุฑูุบู ููููุฌูููฐููุณู ุนููููู ุฏููููููุงุ ุนููู ููู
ู ุบูุฑูุจูููฐ ุงููู
ฺูขูุงูููู ุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wanda yake a zaune a kan gajimaren ya wurga laujensa zuwa duniya, aka girbe amfanin duniya.