Revelation 14:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani mala’ika kuma ya fito daga haikali a sama, shi ma yana da lauje mai kaifi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَنِ مَلاَىِٕكَ يَڢِتُواْ دَغَ هَيْكَلِ أَ سَمَ، شِے مَا يَنَدَ لَوْجٜىٰ مَيْثِ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wani mala'ika kuma ya fito daga Haikali a Sama, shi ma kuwa yana da kakkaifan lauje.