Revelation 14:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mala’ikan ya wurga laujensa a duniya, ya tattara ’ya’yan inabin, ya kuma zuba su cikin babbar wurin matsewar inabin fushin Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَلاَىِٕكَنْ يَوُرْغَ لَوْجٜىٰنْسَ عَكَنْ دُونِيَا، يَيَنْكٜىٰ یَیَنْ إِنَبِنْ دَغَ إِتَاثٜىٰنْ، يَجٜىٰڢَسُ ثِكِنْ بَبَّنْ وُرِنْ مَڟٜىٰوَرْ إِنَبِے نَڢُشِنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mala'ikan ya wurga laujensa duniya, ya tattara inabin duniya, ya zuba a cikin babbar mamatsar inabi ta fushin Allah.