Revelation 15:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na ga abin da ya yi kamar tekun gilashi gauraye da wuta kuma tsaye kusa da teku, waษ—anda suka ci nasara bisan dabbar da siffarta da bisan lambar sunanta. Suna riฦ™e da garayu waษ—anda Allah ya ba su
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ู†ูŽุบูŽ ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุชูŽฺขู’ูƒูู†ู’ ุบูู„ูŽุณู’ุŒ ุบูŽูˆู’ุฑูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูˆูุชูŽุงุž ู†ูŽูƒูู…ูŽุบูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽุซู ู†ูŽุตูŽุฑูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุฏูŽุจู‘ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุตูฺขู‘ูŽุฑู’ุชูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ู„ูŽู…ู’ุจูŽุฑู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ุชูŽุŒ ุณูู†ูŽ ฺŸูŽูŠูŽุงูˆูŽุง ุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ุชูŽฺขู’ูƒูู†ู’ ุบูู„ูŽุณู’ุŒ ุณูู†ูŽ ุฑูฺงูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู…ููˆุงู’ู„ูŽูŠูœู‰ูฐ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุจูŽุงุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na ga wani abu kamar bahar na gilas, gauraye da wuta, na kuma ga waษ—anda suka yi nasara da dabbar nan, da siffarta, da kuma lambar sunanta, a tsaitsaye a bakin bahar na gilas, da molayen yabon Allah a hannunsu.