Revelation 16:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mala’ika na shida ya juye kwanonsa a bisan babban kogin Yuferites, sai ruwansa ya shanye don a shirya hanya saboda sarakuna daga Gabas.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَلاَىِٕكَ نَشِدَ يَجُويٜىٰ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْ ݣُونُوانْسَ عَكَنْ بَبَّنْ كُواْغِنْ يُڢِرٜىٰتِسْ؞ سَيْ كُواْغِنْ يَبُوشٜىٰ، دُواْمِنْ أَ شِرْيَ وَسَرَاكُنَنْ دَغَ غَبَسْ حَنْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ika na shida ya juye abin da yake a tasarsa a babban kogin nan Yufiretis, sai ruwansa ya ƙafe, don a shirya wa sarakuna daga gabas tafarki.