Revelation 16:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su ruhohin aljanu ne da suke aikata abubuwan banmamaki, sukan je wurin sarakunan dukan duniya, don su tattara su don yaฦi a babbar ranar Allah Maษaukaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูู ุฑููุญููุงูุญููู ุงููููุฌููู ููููฐ ููุทูููุฏู ุณูููููฐูููู ุนูููู
ููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงููุ ุณููู ูููู ฺขูุชู ุฐูููุง ููุฑููู ุฏููููู ุณูุฑูุงูููููู ุฏููููููุงุ ุฏููุงูู
ููู ุณูุชูุชููุฑูุงุณู ุณูุจููุงูุฏู ููุงฺงู ุนูุจูุจููุฑู ุฑูุงููุฑู ูููู ุชู ุงูููููู ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
su iskoki ne, aljannu masu yin abubuwan al'ajabi, masu zuwa wurin sarakunan duniya duka, don su tara su saboda yaฦi a babbar ranar nan ta Allah Maษaukaki.