Revelation 16:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGa shi, ina zuwa kamar ษarawo! Mai albarka ne wanda yake zama a faษake yana kuma saye da tufafinsa, don kada yฤ yi tafiya tsirara a kuma kunyata shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููู ุงููููู
ูุณููุญู ููุงุซูููฐ ยซุบูุงูู ูููู ุฐูููุง ููู
ูุฑู ูปูุฑูููุงู! ู
ููู ุงููููุจูุฑูููููููฐ ุฏููู ููููุฏู ููููููฐ ุฐูู
ููู ฺูุฑููุงูุ ููููููฐ ููู
ู ุณูููููููฐ ุฏู ุฑููุบูููููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ูููู ุชฺูขููู ฺูุฑูุฑูุ ุงููุบู ฺูุฑูููุซูููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
(โGa ni nan a tafe kamar ษarawo! Albarka tฤ tabbata ga wanda yake a zaune a faษake, yana saye da tufafinsa, don kada ya tafi tsirara, a ga tsiraicinsa.โ)