Revelation 16:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mala’ika na fari ya je ya juye kwanonsa a bisan ƙasa, sai munanan gyambuna masu zafi suka fito a jikin mutanen da suke da alamar dabbar suka kuma yi wa siffarta sujada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ نَنْ مَلاَىِٕكَ نَڢَرْكُواْ يَتَڢِے يَجُويٜىٰ أَبِنْدَ يَكٜىٰ عَݣُونُوانْسَ عَكَنْ دُونِيَا؞ سَيْ وَطَنْسُ مُوغَيٜىٰنْ مِيكِ مَاسُ ذَاڢِ سُواْسَيْ سُكَ ڢِتُواْ أَجِكِنْ مُتَنٜىٰنْ دَسُكٜىٰ دَ لَمْبَرْ وَنَّنْ دَبَّ، وَطَنْدَ سُكَ كُمَيِ وَصِڢَّرْتَ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan mala'ikan farko ya je ya juye abin da yake a tasarsa a kan duniya, sai kuwa waɗansu mugayen miyaku masu azabtarwa suka fito a jikin mutanen da suke da alamar dabbar nan, suke kuma yi wa siffarta sujada.