Revelation 16:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mala’ika na uku ya juye kwanonsa a bisan koguna da maɓulɓulan ruwa, sai suka zama jini.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَلاَىِٕكَ نَعُكُ يَجُويٜىٰ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْ ݣُونُوانْسَ عَكَنْ كُواْغُنَ دَ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ، سَيْ سُكَ ذَمَ جِنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ika na uku ya juye abin da yake a tasarsa a koguna da maɓuɓɓugan ruwa, sai suka zama jini.