Revelation 17:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarakuna bakwai ne kuma. Biyar sun fāɗi, ɗaya yana nan, ɗayan kuma bai zo ba tukuna; amma sa’ad da ya zo, zai kasance na ɗan lokaci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَوُنَ بَݣَويْ طِنَّنْ كُمَ سُونٜىٰ سَرَاكُنَنَّنْ بَݣَويْ، وَطَنْدَ بِيَرْ دَغَ ثِكِنْسُ سُنْ ڢَاطِ، طَيَ يأَنَانً، طَيَنْ بَيْ ذُواْ بَتُكُنَ؞ سَعَدَّ يَذُواْ كُوَ دُواْلٜىٰ يَيِ مُلْكِ نَطَنْ ڧَرَمِنْ لُواْكَثِ كَوَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har wa yau kuma, sarakuna ne guda bakwai, waɗanda biyar daga cikinsu aka tuɓe, ɗaya yana nan, ɗayan bai zo ba tukuna, sa'ad da ya zo kuwa, lalle zamaninsa na lokaci kaɗan ne kawai.