Revelation 17:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dabbar da a dā ta taɓa kasancewa, amma yanzu ba ta, ita ce sarki na takwas. Ita ɗaya ce cikin bakwai ɗin, kuma tana tafiya zuwa ga hallakarta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَبَّرْدَ تَتَٻَ رَايُوَا أَدَا، يَنْذُ كُوَ بَاتَ رَايٜىٰ، عِتَثٜىٰ تَتَݣُوسْ، كُمَ دَغَ ثِكِنْ بَݣَويْ طِنَّنْ كُمَ تَڢِتُواْ، كُمَ تَنَ تَڢِيَ ذُوَا عِنْدَ ذَاتَ هَلَّكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dabbar da take nan dā, a yanzu kuwa ba ta, ita ce ta takwas, daga cikin bakwai ɗin nan kuma ta fito, za ta kuwa hallaka.