Revelation 17:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dabbar da ka gani, a dฤ ta taษa kasancewa, a yanzu, ba ta, za tฤ kuma fito daga Abis zuwa ga hallakarta. Mazaunan duniya waษanda ba a rubuta sunayensu a littafin rai tun kafin halittar duniya ba za su yi mamaki saโad da suka ga dabbar, domin a dฤ ta taษa kasancewa, yanzu kuwa ba ta, duk da haka za tฤ dawo.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุฏูุจููุฑูุฏู ููุบูููุ ุชูุง ุชููปู ุฑูุงููููุง ุงููุฏูุงุ ุนูู
ููุง ููููุฐู ุจูุงุชู ุฑูุงููููฐุ ุฐูุงุชู ูููู ููููุฑู ุฏูุบู ุฑูุงู
ู ู
ููู ุธูุฑฺูขูููููู ุฐูููุง ุนูููุฏู ุฐูุงุนู ููููููุงุชูุ ู
ูุฐููููููู ุฏููููููุงุ ููุทูููุฏู ุชููู ููุงฺขููู ุญูููุชูู ุจูุนูุฑูุจููุชู ุณููููููููฐููุณู ุซููููู ููุชฺููขููู ุฑููู ุจูุ ุฏููู ุฐูุงุณููู ู
ูุงู
ูุงูููู ุบููููู ุฏูุจููุฑูุ ุฏููุงูู
ููู ุฏูุง ุชูุชููปู ุฑูุงููููุงุ ููููุฐู ููู
ู ุจูุงุชู ุฑูุงููููฐุ ุนูู
ููุง ุฐูุงุชู ุณูุงููููฐ ุฏูุงููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dabbar nan da ka gani, wadda dฤ take nan, a yanzu kuwa ba ta, za ta hawo ne daga ramin mahallaka, ta je ta hallaka, mazaunan duniya kuma waษanda tun a farkon duniya, ba a rubuta sunayensu a Littafin Rai ba, za su yi mamakin ganin dabbar, don dฤ tana nan, a yanzu ba ta, za ta kuma dawo.