Revelation 18:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan wannan sai na ga wani malaโika yana saukowa daga sama. Yana da iko mai girma, aka haskaka duniya da darajarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ูููููููุ ููุบู ูููู ู
ููุงูููููู ูููู ุณููููููุงููู ุฏูุบู ุณูู
ูุ ูููู ุฏู ุฅูููููุงู ู
ูููุบูุฑูู
ูุ ููู
ู ุทูููููููุฑูุณู ุชูุญูุตููููู ุฏููููููุง ุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan haka, na ga wani mala'ika yana saukowa daga Sama, mai iko da yawa, sai aka haskaka duniya da ษaukakarsa.