Revelation 18:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Attajiran duniya za su yi kuka su kuma yi makoki a kanta, domin ba wanda yake ƙara sayen kayayyakinsu
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَنْ كَاسُوَنْ دُونِيَا كُمَ سُنَ مَتَ كُوكَا سُنَ بَڧِنْ ثِكِ، غَمَا بَاوَنْدَ يَكٜىٰ سَيٜىٰنْ كَايَنْسُ كُمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Attajiran duniya kuma suna yi mata kuka suna baƙin ciki, tun da yake, ba mai ƙara sayen kayansu,