Revelation 18:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kayayyakin sinnamon da kayan yaji, na turaren wuta, mur da turare, na ruwan inabi da man zaitun, na gari mai laushi da alkama; shanu da tumaki; dawakai da kekunan doki, da jikuna da kuma rayukan mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ كَايَنْسُ نَسِنَمُوانْ دَ كَايَنْ يَجِ دَ نَتُرَارٜىٰنْ وُتَادَ مُرْ دَ تُرَارٜىٰنْ لُبَّنْ دَ ضُوً إِنَبِے دَ مَيْ دَ غَارِنْ أَلْكَمَ دَ ڟَابَرْ أَلْكَمَ دَ شَانُو دَ تُمَكِ دَ دَوَكِ دَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِ دَ كُمَ بَايِ، وَتُواْ رَايُكَنْ یَنْ أَدَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da kirfa, da kayan yaji, da turaren wuta, da mur, da lubban, da ruwan inabi, da mai, da garin alkama, da alkama, da shanu, da tumaki, da dawaki, da kekunan doki, da kuma bayi, wato, rayukan 'yan adam.