Revelation 18:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Za su ce, ‘Amfanin da kike marmari ya kuɓuce. Dukan arzikinki da darajarki sun ɓace, ba kuwa za a ƙara samunsu ba.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَنْ كَاسُوَنْ سُكَثٜىٰ مَتَ «دُكَنْ أَبُبُوَ مَاسُ ݣَوْ دَ كِكَسَا رَيْ عَكَيْ سُنْٻَثٜىٰ، كُمَ دُكَنْ أَرْزِڧِنْكِ دَ كَايَنْ أَدُوانْكِ سُنْٻَثٜىٰ؞ بَذَاكِ ڧَارَ سَامُنْسُ كُمَ بَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Amfanin da kika ƙwallafa rai a kai, har ya kuɓuce miki, Kayan annashuwarki da na adonki sun ɓace miki, ba kuwa za a ƙara samunsu ba har abada!”